Ƙarancin man fetur a Najeriya
March 5, 2015Talla
Ƙarancin man da ake fama da shi a Najeriya ya haddasa tsaiko a kan harkokin sufiri, sannan kuma matsalar ta janyo rikici tsakanin 'yan siyasa na jam'iyyar APC da ke yin mulki da kuma PDP. Wacce ke zargin jam'iyyar APC da hana magoya bayanta sayar da man a bisa kasuwani.Mun tanadar muku da rahotannin a kan wannan batu.