1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ƙasashen Rasha da China sun kawo tarnaƙi ga MDD

February 4, 2012

Ƙasashe guda 13 ne kwai suka amince da daftarin ƙudirin kwamitin sulhu na Majalisar Ɗinkin Duniya wanda ya yi allah wadai da kisan gilar da gwamnatin Bashar Al-Assad ke yi a Siriya

Syria's Ambassador to the United Nations (U.N.) Bashar Jaafari (C) speaks with China's Ambassador Li Baodong (L) as they arrive at the U.N. Security Council to discuss a European-Arab draft resolution endorsing an Arab League plan calling for Syria's President Bashar al-Assad to give up power in New York February 4, 2012. The Homs attack made Friday the bloodiest day of an 11-month uprising and it gave new urgency to a push by the Arab League, the United States and Europe for a U.N. resolution calling for Assad to cede power. The Security Council had scheduled an open meeting for Saturday to vote on the draft. But Russia asked that the 15-nation body not immediately do so and instead hold consultations. REUTERS/Allison Joyce (UNITED STATES - Tags: POLITICS)
Taron kwamitin sulhun na Majalisar Ɗinkin DuniyaHoto: Reuters

Ƙudirin wanda ya goyi bayan buƙatar ƙungiyar ƙasahen laraba na samar da zaman lafiya a Siriyar, ya tanadi tilasawa shugaba Bashar Al Assad sauka daga mulki domin mayar da iko cikin hannun mataimakinsa.

ƙasashen china da rasha rasha wadanda basu goyi bayan kudirin ba sun yi gargadin cewa amincewa da shi zai haifar da wani mumanar saɓani da zai kai ga hadasa kicihi, sannan sun buƙaci da a dage kada ƙuria'a.A jawaban da wakilan kwamitin sulhu suka yi kai tsaye jakadin Faransa a Majalisar Ɗinkin Duniya Gerar Arnaud yayi tsokacin cewar.''ya ce waga rana , rana ce ta baƙin ciki da ɓacin rai; ya ce amma ba zamu tsaya nan ba sannan ba zamu bar Siriya ba cikin halin da take.

Mawallafi : Abdourahamane Hassane
Edita : Yahouza Sadissou Madobi