1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Ƙeƙe da Ƙeƙe: Dalilin matasan Najeriya na barin kasarsu

26:00

This browser does not support the video element.

Abdul-raheem Hassan Abdoulaye Mamane
March 26, 2024

Me yasa matasa a Najeriya ke kara zabar barin kasarsu? Karancin rashin aikin yi, rashin damammaki, jan hankalin kasashen yammaci masu manufa, da jahilcin illolin shige-da-fice ba bisa ka'ida ba sun bayyana wannan gagarumin gudun hijira. Amma a wannan shirin Abdul-raheem ya tattauna da wasu matasa da suka juyawa irin wannan tafiyar baya sakamakon haza da suka gani a hanyarsu ta zuwa Turai.