SiyasaTasirin kuri'un matassa a zaben Najeriya25:04This browser does not support the video element.SiyasaAbdul-raheem Hassan ZUD/LMJ12/07/2022December 7, 2022Matasa fiye da miliyan takwas sun mallaki katin zabe a Najeriya gabanin zaben 2023, ko wannan wata dama ce ga matasan ta amfani da karfin kuri'unsu wajen zaben shugabannin da za su sauya rayuwarsu? Kwafi mahadaTalla