Salon rayuwaAfirka
Abu Namu : 03.09.2025
September 8, 2025
Talla
Babbar darakta UNICEF Catherine Russell ta bayyana cin zarafin yara da wani babban tabo da ke haifar da rauni mai zurfi kuma mai dorewa, ga wadanda suka fuskanci lamarin. Daga kasa za a iya sauraran sauti.