1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Abu Namu: 08.01.2025

Binta Aliyu Zurmi AH
January 13, 2025

Wahalhalun da mata 'yan kasuwa suka fuskanta a shekara da ta gaba da ma burin da suke da shi a shekara ta 2025.

Flash-Galerie MC Lagos Marktfrau
Hoto: DW

Mata dai sun jima suna yi kasuwanci saye da sayarwa imma dai don rufawa kai asiri ko ma don gudun zama kawai. To sai dai a kasancewar halin da duniya ta tsinci kanta a shekarar da ta gabata ta 2024 na hauhawar farashi a lungu da sako na duniya, sana'o'in mata sun shiga wani mawuyacin hali. Daga kasa za a iya sauraran sauti.

 

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani

Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labarin DW

Babban labarin DW

Tsallake zuwa bangare na gaba Karin labarai daga DW