1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Abu Namu: 15.11.2023

December 11, 2023

Mace daya bisa hudu a nahiyar Afirka na fuskantar damuwa a gidan aure. Najeriya na daya daga cikin kasahen da matan ke samun damuwa a gidajen aure.

Hoto: Andrew Wasike/DW

Mata kimanin miliyan 66 ke fama da matsalar damuwa a gidajen aure, yayin da kishi 85 cikin dari ba sa samun mafita a game da halin da suka samu kai a ciki a sanadin yawan damuwa da suke samu a gidajen aure. Misali a Jihar Jigawar Najeriya lamarin ya yi kamari kamar yadda za a ji a cikin shirin Abu Namu, wanda daga kasa za a iya sauraran sautin.

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani

Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labarin DW

Babban labarin DW

Tsallake zuwa bangare na gaba Karin labarai daga DW