1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Abu Namu: 18.10.2023

Binta Aliyu Zurmi AH
October 23, 2023

Shirin ya duba duba kan ire-iren kungiyoyin mata da ake samunsu a wannan zamani musamman ma a manyan birane, inda matan kan taru domin koyar da junansu sana'o'i da girke-girke.

Nigeria berufstätige Frauen
Hoto: Thomas Imo/photothek/IMAGO

A lokuta da dama al'ada da addini na taka rawa wajen hana mata samun ire-iren wadannan wurare da sukan ziyarta wani zubun sau daya a wata don hidimtawa kansu, sabbanin ayyukan da suke yi ko sawa a gaba na iyali da kan taushe nasu.

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani

Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labarin DW

Babban labarin DW

Tsallake zuwa bangare na gaba Karin labarai daga DW