1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Abu Namu: 31.07.2024

August 5, 2024

Shirin ya duba rayuwar likitoci mata, mutane masu kwazo da suke kawo sauyi a rayuwar majinyata sai dai kma suna gamuwa da cikas.

Hoto: Ute Grabowsky/photothek/picture alliance

Shin ko kun san cewa wani bincike da hukumar lafiya ta duniya WHO, ta bayyana na cewa a fadin duniya, kashi 36 na likitoci mata ne? A Afirka kuwa adadin ya ragu da kaso kadan zuwa kashi 25, Duk da wannan kason, likitoci mata na fuskantar ƙalubale na musamman wajen daidaita rayuwarsu ta yau da kullun da ta aikinsu.