Shirin iya girki wani abu ne da ke janyo rikici da rshi zaman lafiya a tsakanin ma'aurata.
Talla
Mata da yawa na da matsala ta rihin iya girke abin da kan janyo musu matsala da mazajansu da ke fita waje domin neman abinci.Daga kasa za a iya sauraron sauti.