SiyasaAbuja: Matashi mai sana'ar rera waka01:24This browser does not support the video element.SiyasaKamaluddeen Sani Shawai MAB,YB04/10/2019April 10, 2019Matashi Isma'ila Mohammed Jada ya rungumi sana'ar rubutawa da rera waka bayan da ya kammala karatu. Baya ga jan wasu matasa a jika, sana'ar ta bai wa mawakin damar mallakar abubuwan jin dadin rayuwa kamar mota da sauransu.Kwafi mahadaTalla