SiyasaShawo kan yakin Ukraine da Rasha 02:38This browser does not support the video element.SiyasaMelo Thiago AS/SB06/21/2023June 21, 2023Wasu shugabannin Afirka shida karkashin jagorancin Shugaba Cyril Ramaphosa na Afirka ta Kudu, sun isa Ukraine da nufin tattaunawa da gwamnatin kasar domin warware rikicin da take yi da Rasha.Kwafi mahadaTalla