Salon rayuwaTalakawa da masu kudi a Afirka ta Kudu03:50This browser does not support the video element.Salon rayuwaStefan Möhl Rentia Bartlett /ARH/LMJ09/05/2022September 5, 2022Afirka ta Kudu na daya daga cikin kasashen duniya da al'ummarta ke fama da rashin da daidaito, inda ake da gagarumin gibi tsakanin talaka da mai kudi. Ku biyo mu domin ganin yadda al'amarin yake, cikin wannan faifen bidiyon.Kwafi mahadaTalla