Salon rayuwaNijarDamagaram: Alakar Musulmi da Kirista02:31This browser does not support the video element.Salon rayuwaNijarLarwana Malam Hami ZUD/LMJ08/15/2024August 15, 2024Ku kalli faifen bidiyonmu, kan irin kyakkyawar alakar da ke tsakanin mabiya Addinin Musulmuci da na Kirista a jihar Damagaram ta Jamhuriyar Nijar. Kwafi mahadaTalla