Aikin hajji na karshe a jerin ayyuka
July 31, 2020Talla
Hakan na zuwa ne daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan Sallah Layya a fadin duniya koi'na a cikin kasashen Musulmi. A bana an takaita yawan mahajjatan saboda annobar corona wanda dukka-dukka gomai na miliyoyin mutane mazauna Sauduiyar kadai aka bai wa izinin yin hajjin, sabanin shekarun baya inda Muslmi kimanin miliyan biyu da rabi ke gudanar da aikin hajjin.