1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ambaliya ta haddasa barna a Mali

01:57

This browser does not support the video element.

May 22, 2019

Mummunar ambaliyar ruwa a Bamako, babban birnin kasar Mali ta yi barna. Gwamnati ta tura jami'anta don kawo dauki, sai dai mazauna yankin sun soki gwamnati da rashin daukar matakan gaggawa.