SiyasaAmbaliyar ruwa a kasashen AfirkaAhmed Salisu09/24/2020September 24, 2020Wasu daga cikin kasashen Afirka ciki kuwa har da Najeriya da Nijar da Sudan sun fuskanci ambaliyar ruwa wadda ta haddasa asarar rai da ta dukiyoyi. A wasu kasashen ma ambaliyar ta sanya mutane neman mafaka a makarantu.Kwafi mahadaHoto: picture-alliance/dpaTalla