Salon rayuwaKamaruKamaru: Amfani da kasa a tsabtace ruwan sha03:38This browser does not support the video element.Salon rayuwaKamaruJulia Dongmo, Claude/Mielke SAU/LM12/04/2024December 4, 2024Wata cibiya a Kamaru ta bullo da dabarar amfani da yashi wajen tsaftatace ruwan sha tare da koya wa mutane yadda za su tsaftace ruwan da kansu, a kasar da sama da mutane biliyan biyu ba sa samun ruwan sha mai tsafta a duniya.Kwafi mahadaTalla