Al'aduAmfani da littattafan gida a Yuganda wajen horas da yara karatu03:08This browser does not support the video element.Al'adu09/27/2016September 27, 2016Esther Kalenzi ta tsara hanyar sauya al'umar da take rayuwa amma abin da take amfani da shi ne litattafai. Yanzu tana amfani da littattafan wajen koya wa yara karatu. Tare da wasu suna wani shiri na bunkasa yanayin inda suke rayuwa.Kwafi mahadaTalla