1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amfani da sabulu wajen yaki da zazzabi

03:54

This browser does not support the video element.

March 1, 2017

Maleriya ta kasance cuta mafi kashe rayuka musamman a nahiyar Afirka. Kimani mutane dubu 900.000 suke mutuwa a kowacce shekara. Amma yanzu a kan iya samun sauyi bayan kirkiro da wani sabulun wanka a Burkina Faso.