Rawa
Amfani da waka kan zaman lafiya
September 19, 2017Talla
A Jihar Bauchi da ke Najeriya, wani mai suna Andy Bature, ya bullo da salon hada kan mabiya addinan kirista da na msulunci ta tsigar wakoki, shi dai Andy, naganin a yanzu wakoki na da tasirin a tsaknain al'umma musamman matasa.
Wannan matashi yana amfani da wannan fasaha wajen wayar da kan mutane bisa zaman lafiya tsakanin mutanen da suka fito daga wurare daban-daban..