1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaJamus

Aminu Daurawa da Farfesa Mansur Yelwa a Jamus

03:48

This browser does not support the video element.

Abdul-raheem Hassan AMA/ LM
September 21, 2024

Yayin ziyararsu a Jamus, manyan malaman Addinin Islama, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da Farfesa Mansur Isa Yelwa sun yi tsokaci kan dangantaka tsakanin ma'aurata da ke zaune a kasashen Turai.