Kasashen biyu za su yi aiki tare kan yakar Is.
October 25, 2015Talla
Ma'aikatar harkokin wajen Rashan ta kara da cewar Sergei Lavrov da John Kerry sun tattauna akan batun warware rikicin kasar gami da makomar siyasar kasar ta sanya hukumomin Syriyan gami da wasu masu kishin kasar dake samun tallafin al'ummo min kasa da kasa kan batun tattaunawar.
A kwai alamun da ke nuni da cewar yanzu haka kasashen biyu za su iya yin aiki tare don yakar kungiyar Is dake da alaka da kungiyar Boko Haram.