Amirka na bukatar a tsagaita wuta a Siriya
March 12, 2018![USA UN Sicherheitsrat Nikki Haley](https://static.dw.com/image/42665126_800.webp)
Talla
Jakadiyar Amirka a Majajalisar ta Dinkin Duniyar Nikki Haley wace ta bayyana kudirin ta soki lamirin Rasha da Siriya da gaza aiwatar da yarjeniyar dakatar da bude wutan da aka cimma a makonin da suka gabata. Babban magatagarda na MDD Antonio Guterres ya ce akwai bukatar gaggawa ta isar da kayan agaji na jin kai a gabashin Ghouta.