Amirka na tsaka mai wuya da ƙawayenta sakamakon zargin satar bayanai
November 7, 2013![Demonstranten unterstützen am 04.07.2013 in Berlin mit Plakaten den Ex-US-Geheimdienstler Edward Snowden. Snowden hatte die Datenspionage der USA und Großbritanniens enthüllt. Foto: Ole Spata/dpa pixel](https://static.dw.com/image/17202209_800.webp)
Talla
Tun bayan da tsohon jami'in leƙen asirin Amirkan nan Edward Snowden ya kwarmato bayanan dake nuna cewa Amirka na satan bayanai, ƙasashe da dama sun yi iƙirarin ɗaukar matakai kanta kuma wannan na cigaba da janyo tsamin dangantaka tsakaninta da ƙawayenta.