Amirka ta haramta sayen kaya daga China
August 8, 2019Talla
Haramcin na daga cikin matakan tsaro da Amirka ta yanke a shekarar bara wanda su ka yi tir da kayayaki malalkar kamfanin Huawei wanda ke zama na daya a duniya a fanin sadarwa. Washinton dai na zargin kamfanin ne da satar bayanai na sirri, a yayin da kamfanin ya musanta zargin da kuma dagewa kan cewa gwamnatin China bata da iko a kamfanin.