1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amsoshi: 06.07.2024

Suleiman Babayo AH
July 8, 2024

Barazanar da masarautar Sokoto ke fuskanta a kan wata doka da ka iya rage karfin iko masarautar.

Hoto: PIUS UTOMI EKPEI/AFP/Getty Images

Karin bayani a game da kudirin dokar da ka iya yin barazana wa masarautar Sokoto. Daga kasa za a iya sauraron sautin hira da  Dr Mohammad Mansur Aliyu malami a bangaren koyar da tsarin dokoki a Jami'ar Usman Danfodio da ke Sokoto.

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani

Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labarin DW

Babban labarin DW

Tsallake zuwa bangare na gaba Karin labarai daga DW