1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amsoshi: 11.01.2024

Suleiman Babayo AH
January 13, 2025

Tarihin taron al'adun gargajiya na masarautar Kaltungo da ke Jihar Gombe a Najeriya, wanda ake gudanar a karshen watan Disambar kowace shekara.

Hoto: Marvellous Durowaiye/REUTERS

 Taron al'adun gargajiya na masarautar Kaltungo da ke jihar Gomben Najeriya, taro ne na al'adu da ke cike da tarihi. Daga kasa za a iya sauraran sauti.