1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amsoshi: Ciwon shanyewar baran jiki

Suleiman Babayo AH
August 14, 2023

Ko me ke janyo mutuwar rabin jiki? Shin kala Kala nawane mutuwar Jiki? Ana iya gadon mutuwar Jiki? Menene Alamomin ciwon?

Hoto: Florent Vergnes/AFP

Shanyewar rabin jiki  na nufin rasa karfin kwakwalwa na sarafa wasu sassan jiki. Wannan na iya zama cikakke ko na ɗan lokaci. Kuma yana iya shafar fuska ko kafa ko cinya, da gaɓoɓin jiki na sama da sauransu. Yawancin nau'ikan na tare da dalilai da yawa wanda da zaran an ga alamu sai a je a ga likita.

 

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani

Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labarin DW

Babban labarin DW

Tsallake zuwa bangare na gaba Karin labarai daga DW