1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amsoshi:09.12.2023

Usman Shehu Usman AH
December 11, 2023

​​Tarihi ya nuna cewa Hausawa sun isa Sudan ne tun farko zuwan addinin Musulunci a Afirka ta yamma.

Krieg in Sudan | Geflüchtete Grenze Tschad
Hoto: GUEIPEUR DENIS SASSOU/AFP

Yawancin Hausawan da suke rayuwa a Sudan sun tashi daga yankin arewacin Najeriya da kudancin Nijar.Wasunsu sun tafi Sudan ne saboda dalilai na kasuwanci, wasu kuma saboda aikin Hajji inda wasunsu suka tafi a ƙafa, wasu kuma a bisa dawaki da jakuna.

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani

Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labarin DW

Babban labarin DW

Tsallake zuwa bangare na gaba Karin labarai daga DW