Amsoshin Takardu: 13.10.2018
October 15, 2018Talla
Sheikh Osman Bari tsohon jami'in diflomasiya a kungiyar Tarayyar Afirka ya yi jawabi kan dalilai da ke sanyawa Majalisar Dinkin Duniya da wasu kungiyoyi na kasa da kasa ke ware wasu ranaku su zama na musamman, kamar yadda ake ji daga lokaci zuwa lokaci.