1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tambaya a kan wanda ya dace ya yi layya

Aliyu Abdullahi Imam AH
July 27, 2020

Shirin Amsoshin Takardunku ya duba tambayoyi da dama daga ciki har da karin haske kan irin dabbar da mutum ya kamata ya yi layya da ita, sannan kuma wanne sharudda ya kamata mai layya ya cika ?

Senegal Dakar - Opferfest
Hoto: DWS. Blanchard

Yin layya na daga cikin shika-shikan addinin musulunci wanda kowane musulmi da ke da hali aka bukaci da ya yi ta. A game da batun na layya Sheikh Abdallah Usman Umar Gadon Kaya babban malami a Jihar Kano, Najeriya ya yi mana karin haske wanda za ku iya sauraron sautin a kasa.