1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amsoshin Takardunku: Tarihin Rene Bodo

Suleiman Babayo AH
December 12, 2022

Rene Bodo tsohon dan mulkin mallaka ne na Faransa da ya zauna a birnin Damagaram na Nijar kafin samun yancin kai wana ya gallaza wa jama'a.

Johann Heinrich Barth - Deutscher Afrikaforscher l Niger, Zinder
Hoto: Joerg Boethling/Imago images

Rene Bodo dan asilin kasar Faransar  wanda ake kyauta zaton cewar ya yada zango a birnin Zinder na Nijar kafin shekarun 1950 ya rike matsayi na hukuma daga gwamnatin Fransa a matsayin wakili a Zinder. Inda aka samu labarin cewar ya gasawa talakawa ayya a hannu. Domin karin bayyani sai a saurari shirin Amsoshin daga kasa.