SiyasaNajeriyaAn ceto kasar noma da inganta muhalli a jihar Kano03:31This browser does not support the video element.SiyasaNajeriyaAbdulrahman Kabir AMA(AS)08/22/2022August 22, 2022Shirin nan na hadin gwiwa tsakanin gwamnatin Kano da Bankin Duniya na magance matsalar zaizayar kasa da cikewar madatsun ruwa ya yi nasarar farfado da kasar noma da ta muhallin bil Adama a kananan hukumomi hudu na jihar Kano da ke arewacin Najeriya.Kwafi mahadaTalla