1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matsalar tsadar man fetur a Najeriya

Zainab Mohammed Abubakar
June 1, 2023

Batun cire tallafin man fetur da gwamnatin Najeriya ta sanar a cikin wannan mako, ya haifar da karanci da ma tsadar man a fadin kasar.

Nigeria Tankstelle in Abuja
Jerin layin mai a AbujaHoto: AFOLABI SOTUNDE/REUTERS
Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna