Bubukuwan Sallah a Najeriya da Njar cikin tsatsaurar tsaro
August 20, 2019![Eid Fest in Nigeria](https://static.dw.com/image/17007722_800.webp)
Talla
A birnin Kano na Najeriya Sallah ta gudana lami lafiya, yayin da can ma a Jihohin Kaduna da Maiduguri aka gudanar da bikin Sallah cikin kwanciyar hankali har zuwa makobciyar Najeriyar watau Jamhuriyar Njar. Ko da shi ke a jajibirin Sallah rundunar sojojin Najeriya ta ce ta dakile wani harin kungiyar Boko Haram tare da samun glaba a kansu