SiyasaTarayyar Rasha
Rasha ta karbe iko da wani yanki kusa da Donetsk
March 12, 2024Talla
Gwamnan yankin ya sanar da cewa harin ya lalata wasu sassan ma'aikatar magajin garin Belgorod tare da raunata mutane biyu.
Wanann na zuwa a yayin da dakarun Rasha suka tabbatar da karbe iko da wani kauyen na gabashin Ukraine na kusa da Donetsk mai iyaka da Rasha.
Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar a cikin wata sanarwa da cewar dakarunta sun shata layi a fagen daga a yankin Nevelské, bayan dauki ba dadi da abokan gaba a Ukraine.