An kashe mutane 20 a Filato
October 16, 2017Talla
'Yan bindigan sun farawa mutanen kauyukan wadan ke neman mafaka a wata makarantar firamare cikin masarautar Irigwe. Kawo yanzu dai babu cikkakun bayanan jamai'an tsaro kan adadin mutane da suka mutu a harin, amma dai gwamnatin jihar Filato ta kafa dokar hana zirga zirgar a karamar hukumar ta Bassa daga karfe shida na yammaci zuwa shida na safiya.