1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kotu a Afirka ta Kudu ta wanke Ramaphosa daga zargin cin hanci

Abdourahamane Hassane
November 25, 2026

Wata kotu a Afirka ta Kudu ta yi watsi da karar majaslisar dokokin kasar ta shigar akan Shugaba Cyril Ramaphosa, tun a shekara ta 2022 kann cewa ya boye wasu kudade a cikin gonarsa.

 Cyril Ramaphosa
Cyril Ramaphosa Hoto: Ignacio Lopez Isasmendi/ZUMA/picture alliance

An zargi shugaba Ramaphosa   mai shekaru 74 da laifin ɓoye wani gidansa na alfarma a gonarsa ta Phala Phala da ke Limpopo a arewacin Johanesburg.

Wanda ya ki sanar da 'yan sanda da hukumomin haraji, haka kuma ya kasa bayar da rahoton game da satar dala  miliyan 580,000  da aka yi masa , a kudinsa da ya ajiye a gonarsa.

Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labarin DW

Babban labarin DW

Tsallake zuwa bangare na gaba Karin labarai daga DW