Taron G8 cikin rarrabuwar kawunan
June 6, 2018Talla
Angel Merkel ta ce akwai sabanin ra'ayi da ke tsakanin Amirka da kuniyar tarrayar Turai musammun ma a kan batun kasuwanci da kare muhali da kuma batun yarjejeniyar nulkiliya ta Iran wacce Amirka ta janye daga baya-baya nan da kuma batun haraji a kan karfen sanholama.