1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Angola: Jarida mai zaman kanta tana gwagwarmaya da gwamnati

03:39

This browser does not support the video element.

February 7, 2017

'Yan sanda sun kutsa gidan jaridar Folha 8 inda suke barazana ga wannan jarida ta kasar Angola. Jaridar tana sukar gwamnati kan batun cin hanci galibi game da harkokin 'yan adawa. Gwamnatin Shugaba Eduardo dos Santos da ke mulkin Angola tun shekarar 1979 ba ta jin dadin haka.