1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Asibitin tafi da gidanka a tsaunukan Lesotho

03:32

This browser does not support the video element.

June 7, 2016

A cikin yankunan da ke a kan tsaunuka a Lesotho samun kulawa ta likitoci ga mazauna kayukan akwai wuya, a kan haka wata tawaga ta wani asibitin tafi da gidanka ta kan isa a kauyuka domin kula da al'umma tare da da fadakar da su a kan cututtuka kamar su SIDA.