Kamaru ta karbi rance daga asusun ba da lamuni domin Corona
May 5, 2020Talla
A wani mataki na tallafa wa kasashe da ke da raunin tattalin arziki daga durkushewa sakamakon annobar Corona, asusun ya rubanya tallafin da ma ba da umurnin bai wa kasashen kudin cikin gaggawa. Kasancewar kasar ta Kamaru ita ma tana fuskantar matsin tattalin arziki. Gwamnatin ta Kamaru na kokarin yaki da wannan annoba ta hanyar inganta harkar lafiya da ma farfado da tattalin arzikin kasar.