SiyasaJamusBa za a biya malaman jami'o'i albashin kwanakin yajin aiki ba01:56This browser does not support the video element.SiyasaJamusUbale Musa AMA(AS)08/22/2022August 22, 2022Gwamnatin Najeriya ta ce tana kan bakanta game da matsayin da ta dauka na kin biyan malaman jami'o'i albashinsu saboda yajin aikin da suke yi, in ji Ministan ilimin Najeriya Adamu Adamu.Kwafi mahadaTalla