SiyasaAfirkaBa za mu yi juyin mulki ba 02:45This browser does not support the video element.SiyasaAfirkaUbale Musa AH/MAB08/08/2024August 8, 2024Yayin da gwamnatin Najeriya ke cewa ta kama wasu ‘yan kasashen waje da hannu wajen ingiza zanga-zangar tsadar rayuwa, rundunar sojin kasar ta tabbatar da matsayarta na kare dimukuradiyya da kuma nesanta kanta da yunkurin juyin mulki.Kwafi mahadaTalla