Salon rayuwaNijarNijar: Baja-kolin kayan da aka yi a gida03:41This browser does not support the video element.Salon rayuwaNijarGazali Abdou Tasawa AMA/LM11/14/2024November 14, 2024'Yan kasuwa mata da maza kimanin 150 ne daga yankuna takwas na kasar Nijar, suka baje-kolin kayayyakinsu a bikin baje kolin da aka yi wa taken Made in Niger wato kaya kirar Nijar zalla.Kwafi mahadaTalla