1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arzikiNijar

Nijar: Baja-kolin mata 'yan kasuwa

02:50

This browser does not support the video element.

Gazali Abdou Tasawa ARH/LM
December 19, 2024

Tufafi da turare, na daga cikin kayan da al’ummomin duniya suka yi tarayya wajen amfani da su. Sai dai kowace nahiya ko kabila, na da tata al’adar ta Tufafi da Turare.