SiyasaBaje kolin yanayin arewacin Najeriya02:26This browser does not support the video element.Siyasa11/08/2016November 8, 2016Arewacin Najeriya waje ne da ake tsammanin ganin hotunan aikin ta’addanci da tashin hankali, a bajen kolin hotuna na Lagos Photoshow Fati Abubakar ta nuna ta’addanci zai zama tarihi.Kwafi mahadaTalla