SiyasaBaki da ke cin rani a Saudiyya na fargaba game da makomarsu03:38This browser does not support the video element.Siyasa06/25/2018June 25, 2018A daidai lokacin da Saudiyya ke sauye-sauye a fannin tattalin arziki, baki 'yan ci rani na nuna fargaba game da makomarsu saboda kasar na fifita ba da aiki ga 'yan asalin Saudiyya.Kwafi mahadaTalla