Bala'iTillaberi: Ibtila'in ambaliyar ruwa04:29This browser does not support the video element.Bala'iGazali Abdou Tasawa ZUD/LMJ09/13/2022September 13, 2022Mamakon ruwan sama ya haddasa mummunar ambaliyar ruwa a sassa dabam-dabam na Afirka, DW ta ziyarci yankin Tillaberi na Jamhuriyar Nijar mai fama da matsalar tsaro da ya samu kansa cikin bala'in ambaliyar ruwan. Kwafi mahadaTalla